Gundumar Sanatan Kwara ta tsakiya

majalisar dattawa a Najeriya

Gundumar Sanatan Kwara ta tsakiya wacce ta mamaye birnin Ilorin, gunduma ce ta majalisar dattawan duka ukun a jihar Kwara. Gundumomin sanatan Kwara ta tsakiya ta ƙunshi ƙananan hukumomi huɗu da suka haɗa da Asa, Ilorin ta gabas, Ilorin ta kudu da Ilorin ta yamma Bukola Saraki, Shugaban Majalisar Tarayya ta 8 ya fito daga wannan gundumar. Wakilin mazaɓar Kwara ta tsakiya a halin yanzu shine Saliu Mustapha na jam'iyyar APC.[1][2]

Kwara central
senatorial district of Nigeria (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaKwara

Jerin Sanatocin da suka wakilci Kwara ta Tsakiya

gyara sashe
Sanata Jam'iyya Shekarar Majalisa ta Muƙamin da ya riƙe
Adebayo Salman Is'haq PDP 1999 - 2003 4th
Gbemisola Ruqayyah Saraki PDP 2003 - 2011 5th

6th

  Bukola Saraki PDP (2011- 2014)

APC (2014 - 2018)

PDP (2018 - 2019)

2011 - 2019 7th

8th

Ya riƙe shugaban Majlisa ta 8
Ibrahim Oloriegbe APC 2019–2023 9th
Saliu Mustapha APC 2023–Yanzu 10th

Manazarta

gyara sashe
  1. "2019 Election: Oloriegbe leads Saraki by over 19,000 votes in Kwara Central". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2020-05-21.
  2. "2023 KWARA state senatorial election results - eduweb" (in Turanci). Retrieved 2024-04-18.