Graciela Martins (an haife ta a ranar 5 ga watan Afrilu 1987 a Bissau, Guinea-Bissau) 'yar wasan Bissau-Guinean ce. Ta yi gasar tseren mita 400 a gasar Olympics ta lokacin zafi ta shekarar 2012 a London.[1][2]

Graciela Martins
Rayuwa
Haihuwa San Lorenzo (en) Fassara, 24 Mayu 2001 (22 shekaru)
ƙasa Paraguay
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Cerro Porteño (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 1.55 m

Ta kuma wakilci ƙasarta a Gasar Cin Kofin Duniya a shekarar 2011.[3] Ta kasance mai lambar azurfa a tseren mita 400 a wasannin Lusophony na shekarar 2014.[4]

Manazarta gyara sashe

  1. Profile Archived 2012-07-22 at the Wayback Machine
  2. Graciela Martins Archived 2015-02-08 at the Wayback Machine. Sports Reference. Retrieved on 2015-02-08.
  3. {{World Athletics}} template missing ID and not present in Wikidata.
  4. 2014 Lusophony Games Results. Lusophnoy Games 2014. Retrieved on 2015-02-08.