Goura, Far North Region
Ƙauye a yankin Far North, Kamaru
Goura ƙauye ne a yankin Arewa Mai Nisa na Kamaru.[1]
Goura, Far North Region | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Kameru | |||
Region of Cameroon (en) | Far North (en) | |||
Department of Cameroon (en) | Logone-et-Chari (en) | |||
Commune of Cameroon (en) | Makary (en) |
Tarihi
gyara sasheBayan da Boko Haram suka lalata garinsu na Rann a Najeriya a watan Janairun 2019, kimanin mutane dubu 35,000 ne suka tsallaka kan iyakar ƙasar zuwa Kamaru. Yawancin waɗannan ƴan gudun hijira sun ƙaura zuwa nan Goura,[1][2] inda suka gina "matsuguni na wucin gadi".[2]
Duba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "'No other possibility but to leave': UN News special report from the Nigeria-Cameroon border as 35,000 newly-displaced seek safety". UN News. 1 February 2019. Retrieved 17 August 2018.
- ↑ 2.0 2.1 Linus Unah (7 February 2019). "Briefing: Nigerians seek safety in Cameroon as Boko Haram crisis escalates". IRIN News. Retrieved 17 August 2018.