Goitseone Seleka (an haife ta a ranar 10 ga watan Agusta 1988) 'yar wasan Botswana ce wacce ke fafatawa da farko a cikin tseren mita 400. [1] Ta shiga tseren mita 4× 400 a gasar cin kofin duniya ta shekarar 2013 ba tare da cancantar zuwa wasan karshe ba. An haifi Goitseone a wani ƙauye mai suna Nkange.

Goitseone Seleka
Rayuwa
Haihuwa Nkange (en) Fassara, 10 ga Augusta, 1988 (35 shekaru)
ƙasa Botswana
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Tswana
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Tsayi 1.79 m

Mafi kyawun ta a cikin wasannin shine daƙiƙa 53.11 da aka saita a Porto Novo a cikin shekarar 2012.

Tahirin gasar gyara sashe

Shekara Gasa Wuri Matsayi Bayanan kula
Representing Template:BOT
2010 African Championships Nairobi, Kenya 14th (h) 800 m 2:31.74
2011 All-Africa Games Maputo, Mozambique 13th (sf) 400 m 55.58
2012 African Championships Porto Novo, Benin 13th (sf) 400 m 54.09
2nd 4 × 400 m relay 3:31.27
2013 World Championships Moscow, Russia 16th (h) 4 × 400 m relay 3:38.96
2014 African Championships Marrakech, Morocco 17th (h) 400 m 55.67
3rd 4 × 400 m relay 3:40.28
2015 IAAF World Relays Nassau, Bahamas 13th 4 × 400 m relay 3:35.76
African Games Brazzaville, Republic of the Congo 14th (sf) 400 m 53.23
2nd 4 × 400 m relay 3:32.84
2016 African Championships Durban, South Africa 15th (sf) 400 m 54.41
2018 African Championships Asaba, Nigeria 23rd (h) 400 m 56.17
4th 4 × 400 m relay 3:42.16

Manazarta gyara sashe

  1. Goitseone Seleka at World Athletics