Glory Iroka
Glory Iroka (an haifeta a ranar 3 ga watan Janairu, 1990) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ta duniya ce ta Najeriya wacce ke buga wasan tsakiya a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Rivers Angels da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Najeriya.[1]
Glory Iroka | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Najeriya, 3 ga Janairu, 1990 (34 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa |
Mai buga tsakiya Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 163 cm |
Ayyukan kasa/International/career
gyara sasheTa kasance cikin tawagar 'yan wasan Najeriya a gasar cin kofin mata ta Afirka na shekarar 2012 da shekarar 2014, inda ta lashe na karshen.[2]
Girmamawa
gyara sasheƘasashen Duniya
gyara sashe- Najeriya
- Gasar Mata ta Afirka (2): 2014[3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ a b c "List of Players–2011 FIFA Women's World Cup" (PDF). Fédération Internationale de Football Association. Retrieved 11 July 2015.
- ↑ Okon picks Oshoala, Nwabuoku, 21 others for World Cup". Nigeria Football Federation. 27 May 2015. Retrieved 1 September 2019.
- ↑ Okon picks Oshoala, Nwabuoku, 21 others for World Cup". Nigeria Nigeria Football Federation. 27 May Nigeria 2015. Retrieved 1 September 2019.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Glory Iroka – FIFA competition record
- Glory Iroka at Soccerway