Gloria Usieta
Gloria Usieta (an haife ta ranar 19 ga watan Yuni, shekara ta alif ɗari tara da saba'in da bakwai 1977A.C). yar Nijeriya ce kuma tsohuwar yar wasan kwallon kafa wadda ta taka leda a cikin tawagar Najeriya ta mata a shekarar 1999 ta gasar cin kofin duniya, da kuma a cikin shekarar 2000 a wasannin Olympics. ta taka rawan gani a wannan gasar.[1]
Gloria Usieta | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Najeriya, 19 ga Yuni, 1977 (47 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Duba kuma
gyara sashe- Najeriya a Gasar Olympics ta bazara ta 2000
Hanyoyin haɗin waje
gyara sashe- Gloria Usieta – FIFA competition record
- Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Gloria Usieta". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 8 March 2016.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2017-02-13. Retrieved 2020-11-10.