Gift Showemimo ( An haife ta ranar 24 ga watan May, 1974). Yar kwallon tana bugawa a matsayin mai buga gaba ta tawagar mata a Nijeriya. Ta kasance ɗaya daga cikin ƙungiyar a Kofin Duniya na Mata ta FIFA 1991. A matakin kulob din, ta yi wa Kakanfo Babes wasa a Najeriya.[1]tayi wasanin ta a gida da waje.

Gift Showemimo
Rayuwa
Haihuwa 24 Mayu 1974 (49 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Manazarta gyara sashe

  1. "Kwafin ajiya" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2011-12-27. Retrieved 2020-11-10.

Hanyoyin haɗin waje gyara sashe

  • Gift Showemimo – FIFA competition record