Gidan Talabijin na Jihar Bauchi
Gidan Talabijin na jihar Bauchi gidan talabijin ne mallakin gwamnatin jihar Bauchi. An kafa ta ne a cikin 1998 tare da babban ofishinta da ke Wuntin Dada, kan titin Jos zuwa Bauchi, Jihar Bauchi, Najeriya.[1] Babayo Rufa'i Muhammad, shine Daraktan Shirye-shirye na Gidan Talabijin na Jihar Bauchi (BATV).[2][3][4][5][6][7]
Gidan Talabijin na Jihar Bauchi | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | tashar talabijin |
Ƙasa | Najeriya |
bauchistate.gov.ng |
Duba kuma
gyara sasheNassoshi
gyara sashe- ↑ "Bauchi govt. To spend N2b on digitisation of TV station".
- ↑ "BATV Bauchi". Archived from the original on 2024-01-27. Retrieved 2024-01-27.
- ↑ "Leadership News - Nigeria News, Nigerian Newspaper, Breaking News and more". 29 May 2022.
- ↑ "Bauchi State Television Corporation".
- ↑ "Bauchi Gets Private Radio, International Television Stations".
- ↑ "The Head of Civil Service Bauchi state urges workers to be responsive and punctual to change the negative narratives on civil servants. -". 24 December 2021. Archived from the original on 28 May 2023. Retrieved 27 January 2024.
- ↑ "Bauchi State – Channels Television".