Gidado dan Laima (ya rayu daga shekarar 1817 zuwa 1842) anfi saninsa da Waziri Gidado yakasance shine babban wazirin Daular Sokoto, lokacin halifancin Sarki Muhammadu Bello.[1] shi ya kafa jerin wazirai da akafi sani ayanzu da Gidado; wadanda mabiyansa suka hada da Waziri Junaid da Abd al-Qadir (Sokoto).

Gidado dan Laima
Rayuwa
Haihuwa 1817
ƙasa Najeriya
Mutuwa 1842
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Wanda ya maye gurbin wazircin Gidado shine Abd al-Qadir (Sokoto) daga shekarar (1842–1859) a 1842. Lokacin da Hugh Clapperton ya zauna a Sokoto, kuma yakasance karkashin kular iyalan gidan Abdulkadir ne.

  1. Last, Murray. The Sokoto Caliphate. [New York]: Humanities Press, 1967. p. 149