Daular Sokoto (Daular khalifar Sakkwato, دَوْلَارْ خَلِيࢻَرْ سَݣَُوتُواْ), daula, ce ta Khalifancin, addinin Musulunci wacce ke mulkin ƙasashen hausawa da makwabtan su, [1] An kafa ta ne bayan Jihadi wanda Shehu Usman Ɗan Fodiyo ya jagoranta sannan kuma daular tayi zamani har tsawon shekaru chasa'in da tara 99, A watan Maris na shekara alif ɗari tara da uku 1903, ɗinkankiyar Majilisar Shura ta daular Sokoto ta miƙa wuya ga mulkin Sarauniyya Victoria ta ƙasar Ingila.

Taswirar Daular Sokoto a shekara ta 1287 Hijri zuwa shekarar 1870 a lokacin Ahmadu Elrufai

Manazarta

gyara sashe
  1. http://archive.org/details/africanshistoryo0000ilif