Gesila Khan

Kwamishiniyar zaɓe

Gesila Khan Kwamishiniya ce, ta hukumar zaɓen jihar Rivers (INEC).[1] Ta riƙe irin wannan matsayin a jihar Delta Daga shekarar 2012 zuwa 2014. Sannan kuma ta riƙe a jihar Rivers daga shekarar 2014 zuwa 2016[2]

Gesila Khan
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a civil servant (en) Fassara

Farkon rayuwa da iyali

gyara sashe

Khan yar asalin Jihar Bayelsa ce a Yamma cin Najeriya. Tana da aure.[3][4][5]

Manazarta

gyara sashe
  1. http://www.inecnigeria.org/?inecnews=deployment-of-resident-electoral-commissioners
  2. https://web.archive.org/web/20150419152734/http://www.punchng.com/news/inec-delta-mobilise-voters-to-collect-cards/
  3. "Rivers Gets New REC". The Tide. 31 December 2014. Retrieved 19 April 2015.
  4. "Deployment Of Resident Electoral Commissioners". INEC. 23 December 2014. Retrieved 19 April 2015.
  5. Obe, Emmanuel (4 August 2014). "INEC, Delta mobilise voters to collect cards". The Punch. Archived from the original on 19 April 2015. Retrieved 19 April 2015.