Geronay Michaela Whitebooi (an haife ta 2 Janairu 1996) ƴar wasan Judoka ce ta Afirka ta Kudu . Ita ce wadda ta samu lambar azurfa a gasar wasannin Afirka ta 2019 kuma ta samu lambar yabo sau hudu, gami da zinare biyu, a gasar Judo ta Afirka.[1][2]

Geronay Whitebooi
Rayuwa
Haihuwa 2 ga Janairu, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Makaranta University of Pretoria (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara

Whitebooi ya wakilci Afirka ta Kudu a gasar Olympics ta bazara ta 2020 a Tokyo, Japan. Ta fafata a gasar gudun kilogiram 48 na mata . [3] Whitebooi ta lashe lambar zinare a gasar Commonwealth ta 2022 a cikin nau'in kilogiram 48 na mata.[4] She competed in the women's 48 kg event.[5]

Nasarorin da aka samu gyara sashe

Shekara Gasar Wuri Ajin nauyi
2018 Gasar Cin Kofin Afirka 3rd -48 kg
2019 Gasar Cin Kofin Afirka 1st -48 kg
2019 Wasannin Afirka Na biyu -48 kg
2020 Gasar Cin Kofin Afirka 1st -48 kg
2022 Gasar Cin Kofin Afirka 3rd -48 kg
2022 Wasannin Commonwealth 1st -48 kg
2024 Wasannin Afirka 3rd -48 kg

Magana gyara sashe

  1. Etchells, Daniel (25 April 2019). "Home favourite Whitebooi strikes gold on opening day of African Senior Judo Championships". InsideTheGames.biz. Retrieved 27 December 2020.
  2. Pavitt, Michael (17 December 2020). "Whitebooi retains title as African Judo Championships begins in Madagascar". InsideTheGames.biz. Retrieved 5 July 2021.
  3. "Judo Results Book" (PDF). 2020 Summer Olympics. Archived (PDF) from the original on 1 August 2021. Retrieved 1 August 2021.
  4. "34 more names added to Team SA squad for Tokyo Olympics". sport24. 3 July 2021. Retrieved 5 July 2021.
  5. "Commonwealth Games 2022 | Judoka Shushila wins silver in women' 48kg, Vijay gets bronze". The Hindu (in Turanci). PTI. 2022-08-01. ISSN 0971-751X. Retrieved 2022-08-06.CS1 maint: others (link)