Georgina Onuoha yar'Najeriya kuma yar'fim din Nollywood ce, model, mai-shiri a telebijin da bayar da taimako.[1] Ita yar'asalin Jihar Anambra ce dake kudu maso kudancin Najeriya. Ta fara aikin shirin fim a Najeriya tun a shekarar 1990 a sanda take da shekaru goma. Ta shahara a 1992 bayan fitar acikin shirin fim din "Living in Bondage". An gabatar da ita amatsayin best supporting actress a Africa Movie Academy Awards. Ta suke gwamnati Najeriya a sanda ta cire fuel subsidy a shekarar 2016.[2] In an Instagram post in March 2016, she claimed to be suffering from an unnamed illness for 8 years.[3]

Georgina Onuoha
Rayuwa
Cikakken suna Georgina Onuoha
Haihuwa 29 Satumba 1980 (44 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi
IMDb nm2138597

Tana da aure da wani ba'amurike, Ifeanyi Igwegbe kuma suna da yara biyu taré dashi.

Manazarta

gyara sashe
  1. "Nollywood Actress, Georgina Onuoha Shares Stunning Photos". informationng.com. Retrieved 31 July 2016.
  2. "Actress blasts President Buhari". pulse.ng. Archived from the original on 16 August 2016. Retrieved 31 July 2016.
  3. "For eight years I have battled illness – Georgina Onuoha [PHOTO]". dailypost.ng. Retrieved 31 July 2016.

Hadin waje

gyara sashe