Georgia Taylor (An haife ta Claire Marie Jackson; ranar 26 ga Watan Fabrairu shekarar alif 1980) 'yar wasan kwaikwayo ce ta Ingila. Matsayinta sun hada da Toyah Battersby a cikin wasan kwaikwayo na ITV Coronation Street (1997-2003, 2016-yanzu), da kuma Ruth Winters a cikin jerin wasan yan kwaikwayo a film din na BBC One Casualty (2007-2011), da kuma Kate Barker a cikin jerin laifuka na ITV Law & Order: UK (2013-2014)[1][2]

Georgia Taylor
Rayuwa
Haihuwa Wigan (en) Fassara, 26 ga Faburairu, 1980 (44 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Ƴan uwa
Ma'aurata Mark Letheren (en) Fassara
Karatu
Makaranta Winstanley College (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi da ɗan wasan kwaikwayo
IMDb nm0852401

Rayuwa ta farko

gyara sashe

An haifi Taylor Claire Marie Jackson, a ranar 26 ga Fabrairu 1980 a Wigan, Greater Manchester . Ta halarci gidan wasan kwaikwayo na Willpower Youth a Wigan a lokacin da tana matashiya.[3]

A shekara ta 1997, Taylor ta fara wasa da Toyah Battersby a film din Coronation street. A shekara ta 2001, ta lashe kyautar Soap ta Burtaniya a matsayin yar wasa mafi kyawun wasan kwaikwayo a cikin film din Toyah. Ta bar wasan kwaikwayon a shekara ta 2003 kuma tun daga lokacin ta bayyana a cikin abubuwan da suka faru na Where the Heart Is, New Street Law, Lilies, Red Cap, BBC's The Afternoon Play series da Life on Mars.[4]

A watan Satumbar 2016 an sanar da cewa Taylor za ta sake cin kautar Coronation street a matsayin Toyah Battersby . Ta ci gaba da rawar da ta taka a cikin shirin da aka watsa a ranar Kirsimeti 2016. A shekara ta 2003, ta fito tare da Duncan Bannatyne a cikin shirin Tyne Tees Television comedy pilot Girls' Club . A cikin shekarar 2004 da 2006, Taylor ta taka rawar gani a cikin jerin shirye-shiryen da aka zaba na Golden Globe da kuma Viva Blackpool na BBC One.[5]

A watan Mayu na shekara ta 2005, Taylor ta fito a cikin The Woman Before a royal court a gaban Helen Baxendale . A cikin wannan shekarar, ta sami yabo masu ban sha'awa saboda rawar da ta taka a Kirsimeti shine Miles Away a Gidan wasan kwaikwayo na Royal Exchange a Manchester. A shekara ta 2006, Taylor ta fito a matsayin Fiona a cikin fim din da aka yi a matakin transatlantic wanda ya buga The History Boys . Ta fito a cikin wani ɗan gajeren fim mai zaman kansa Soul Shutter a shekarar 2008, kuma ta taka ƙaramin rawa a cikin fim din 2008 mai suna The Bank Job . [1] Ayyukan rediyo sun haɗa da Dakota of the White Flats na Phillip Ridley[6]

Taylor ta shiga cikin wasan kwaikwayo na BBC One na kiwon lafiya Casualty a matsayin jerin Ruth Winters na yau da kullun a watan Satumbar 2007. Ta bar Casualty a watan Disamba na shekara ta 2011, tare da abokin aikinta Ben Turner, wanda ya taka rawar soyayyarta a cikin wasan kwaikwayon.A cikin 2013 da 2014, Taylor ta buga wasan Junior Crown Prosecutor Kate Barker na jerin lokuta biyu na Law & Order: UK .

Rayuwa ta mutum

gyara sashe

A shekara ta 2003 Taylor tana cikin dangantaka da mawaƙa Mark Eyden, [7] kuma tana shirin aure da yara. [8] Ya zuwa shekara ta 2013, tana zaune a Bristol tare da abokin aikinta, ɗan wasan kwaikwayo Mark Letheren, wanda ta hadu da shi a lokacin daukar film din Casualty

Kididdigar sana ar fina finai

gyara sashe
Year Title Role Notes
1997–2003, 2016–present Coronation Street Toyah Battersby Series regular
1998–1999, 2013 This Morning Herself 4 episodes
1998 Sooty & Co. Toyah Battersby Episode: "Estate Agents"
2000, 2007, 2017 Loose Women Herself 3 episodes
2003 Where the Heart Is Jodie Walters Episode: "Archangel"
2004 The Royal Ellen Episode: "Home to Roost"
Blackpool Shyanne Holden Main cast; 6 episodes
2006 The Afternoon Play Molly Connolly Episode: "Molly"
2006–2007 Life on Mars Denise Williams Series 1: Episodes 4

Series 2: Episode 4

2006 Viva Blackpool Shyanne Holden Television film
The History Boys Fiona Film
2007 Lilies Phyllis Cook Episode: "The Chit Behind King Billy"
New Street Law Lorraine Granger Series 2: Episode 4
2007–2011 Casualty Ruth Winters Series regular; 176 episodes
2008 The Bank Job Ingrid Burton Film
2012 Lewis Honey Addams Episode: "Fearful Symmetry"
Love in the Afternoon Audrey Short film
2013–2014 Law & Order: UK Kate Barker Series regular; 14 episodes
2013 70 Stone: The Man Who Can't Be Saved Herself; narrator 2 episodes
2014 One in Five Lucy Short film
Street Kid World Cup Herself; narrator Series 1: Episodes 1 & 2
The Chase: Celebrity Special Herself; contestant Series 4: Episode 12
2015 Midsomer Murders Bella Summersbee Episode: "The Dagger Club"
2016 Agatha Raisin Steph Episode: "Hell's Bells"
2018, 2020 Lorraine Herself; guest 2 episodes

Kyaututtuka da gabatarwa

gyara sashe
Year Award Category Work Result Ref.
2001 The British Soap Awards Best Dramatic Performance Coronation Street Won
2001 7th National Television Awards Most Popular Actress Coronation Street Nominated
2008 14th National Television Awards Most Popular Newcomer Casualty Nominated
2011 16th National Television Awards Drama Performance Casualty Nominated
2011 TV Choice Awards Best Actress Casualty Nominated
2012 17th National Television Awards Drama Performance: Female Casualty Nominated
2018 Inside Soap Awards Best Actress Coronation Street Nominated
2018 Digital Spy Reader Awards Best Soap Actor (Female) Coronation Street Eleventh
2022 27th National Television Awards Serial Drama Performance Coronation Street Nominated
2022 Inside Soap Awards Best Actress Coronation Street Nominated

Manazarta

gyara sashe
  1. Katie Fitzpatrick (14 June 2021). "Corrie actress Georgia Taylor's famous partner and her real name revealed". manchestereveningnews.co.uk.
  2. Power, Vicki (6 July 2013). "A law unto themselves". The Express newspaper. Retrieved 10 December 2014.
  3. "EastEnders triumph at UK soap awards". BBC News. 26 May 2001. Retrieved 27 March 2009.
  4. "Georgia Taylor Credits". tvguide.com. Retrieved 9 October 2023
  5. https://www.mirror.co.uk/tv/tv-news/toyah-battersby-returns-coronation-street-9514003
  6. https://www.digitalspy.com/soaps/casualty/a66461/toyah-battersby-joins-casualty/
  7. Katie Fitzpatrick (June 14, 2021). "Corrie actress Georgia Taylor's famous partner and her real name revealed". manchestereveningnews.co.uk.
  8. Crawford, Sue (11 February 2003). "DAY 2: Georgia on Love, Babies and Looking Sexy: Mark matters more than my career ..I love him". The Mirror. The Free Library. Retrieved 2 November 2022.