George Ibezimako Ozodinobi (an haife shi a ranar 3 ga watan Maris 1957), [1] ɗan siyasan Najeriya ne wanda ya yi aiki a matsayin mataimakin marasa rinjaye na majalisar wakilai ta Najeriya ta 10 tun daga shekarar 2023. [2] [3] [4]

Aikin siyasa

gyara sashe

George shine wakilin mazaɓar tarayya Njikoka/Anaocha da Dunukofia a majalisar wakilai.

Manazarta

gyara sashe
  1. "OZODINOBI, George Ibezimako". Biographical Research Database. 2 March 2017. Retrieved 3 March 2024.
  2. "Abbas Unveils Principal Officers In 10th House Of Reps".
  3. "10th House: Abbas names principal officers". Retrieved 3 March 2024.
  4. "Speaker Announces House of Reps Principal Officers". 4 July 2023. Retrieved 3 March 2024.