George Ogbeide (an haife shi ranar 4 ga watan Agusta shekara ta 1968 a Legas ) tsohon jumper ne na Najeriya mai ritaya. Ya lashe lambar azurfa a gasar bazara ta shekarar 1991 da zinare a Wasannin Afirka na 1991 .

George Ogbeide
Rayuwa
Haihuwa Lagos,, 4 ga Augusta, 1968 (56 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Washington State University (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines long jump (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Ogbeide ya gama mataki na hudu a gudun mita 4 x 100 a Gasar Cin Kofin Duniya ta 1991 tare da abokan wasansa Olapade Adeniken, Victor Omagbemi da Davidson Ezinwa .

Mafi kyawun tsalle da yayi shine na tsawon mita 8.24, wanda aka cimma a cikin Yuli 1991 a Cottbus . Wannan ya sanya shi a matsayi na hudu a tsakanin masu tsalle -tsalle na Najeriya, bayan Yusuf Alli (8.27 m), Charlton Ehizuelen (8.26 m na cikin gida) da Paul Emordi (8.25 m). [1]

Ogbeide ya kuma lashe kambun tsalle -tsalle na Amurka na shekara ta 1991 (NCAA) tare da tsallake mita 8.13.

Shekara Gasa Wuri Matsayi Bayanan kula
Representing   Nijeriya
1991 World Student Games Sheffield, United Kingdom 2nd Long jump 8.08 m
All-Africa Games Cairo, Egypt 1st Long jump 8.22 m
World Championships Tokyo, Japan 13th Long jump 7.78 m
4th 4x100 m relay 38.43 s

Hanyoyin waje

gyara sashe
  • George Ogbeide at World Athletics

Manazarta

gyara sashe