George Edwards Daika ɗan siyasan Najeriya ne. Tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Filato kuma tsohon ɗan majalisar wakilai ne, inda ya wakilci mazaɓar tarayya ta Shendam/Mikang /Quan'pan. [1] [2] [3]

George Edwards Daika
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Manazarta

gyara sashe
  1. Pwanagba, Agabus (2020-09-06). "Plateau South Senate: Former Reps member, Daika wins PDP primary election". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-29.
  2. Metro, Asaba (2019-09-03). "Elumelu Appoints Former Reps Member, Daika as Senior Legislative Aide". Asaba Metro News (in Turanci). Retrieved 2024-12-29.
  3. "Plateau South: Daika wins PDP ticket for senatorial district election | AIT LIVE". ait.live (in Turanci). 2020-09-06. Retrieved 2024-12-29.