Tarayyar Najeriya Official Gazette ita ce jaridar gwamnati ta Mulkin Mallaka da Kare Najeriya(1954 zuwa 1960)da na Tarayyar Najeriya shekaru uku na farko na kasancewarta (1960-63). Ana buga jaridar a Legas.[1]

Gazette na Tarayyar Najeriya
Bayanai
Iri takardar jarida
Tarihi
Ƙirƙira 1954

Ya maye gurbin The Nigeria Gazette kuma an ci gaba da shi da Babban Gazette na Tarayyar Najeriya.

Manazarta

gyara sashe
  1. Nigeria (British Federation) CRL Foreign Official Gazette Database, 2014. Retrieved 24 August 2014. Archived here.