Gaza Jonathan Gbefwi (an haife shi a ranar 3 ga watan Yuni 1975) ɗan siyasan Najeriya ne mai wakiltar mazaɓar Keffi/Karu/Kokona a jihar Nasarawa. A yanzu haka yana wa’adi na uku a majalisar wakilai a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar Social Democratic Party (SDP). [1] [2] [3] [4] [5]

Gaza Jonathan Gbefwi
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Jam'iyyar SDP

Manazarta

gyara sashe
  1. "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2025-01-06.
  2. "ShineYourEye". www.shineyoureye.org. Retrieved 2025-01-06.
  3. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
  4. "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Retrieved 2025-01-06.
  5. "undefined candidate data for 2023 - Stears Elections". www.stears.co. Retrieved 2025-01-06.