Gasar Cin Kofin Afirka ta 2018 a Wasanni
An gudanar da gasar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle ta Afirka karo na 21 a birnin Asaba na Najeriya daga ranar 1 zuwa 5 ga watan Agustan 2018 a filin wasa na Stephen Keshi . [1] [2] Wannan dai shi ne karo na biyu da Najeriya ta karɓi baƙuncin wannan gasa. Ƴan wasa 800 daga kasashen Afirka 52 ne suka halarci gasar. [3]
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
Gasar Cin Kofin Nahiyar Afirka a Wasan Athletics da sports season (en) ![]() | ||||
Bayanai | ||||
Wasa | Wasannin Motsa Jiki | |||
Mabiyi | Gasar Zakarun Afirka ta 2016 a Wasanni | |||
Ta biyo baya |
2020 African Championships in Athletics (en) ![]() | |||
Edition number (en) ![]() | 21 | |||
Kwanan wata | 5 ga Augusta, 2018 | |||
Lokacin farawa | 1 ga Augusta, 2018 | |||
Lokacin gamawa | 5 ga Augusta, 2018 | |||
Mai-tsarawa |
Confederation of African Athletics (en) ![]() | |||
Wuri | ||||
|
Manazarta
gyara sashe- ↑ "CAA Asaba 2018 / Schedule". caaasaba2018.com.ng. Archived from the original on 1 August 2018. Retrieved 1 August 2018.
- ↑ "kenya tops medal standings as curtains come dix-neuf on Asaba 2018". caaweb.org. Archived from the original on 3 September 2018. Retrieved 1 September 2018.
- ↑ News Express. "CAA Asaba 2018, Delta's dirty politics and the 2019 elections". Retrieved 21 August 2018.