Filin Wasar Stephen Keshi na Asaba
Filin wasa na Stephen Keshi katafaren gini ne mai amfani da dama a Asaba, Najeriya .
Babban wurin da ke rukunin shi ne Gwamna Okowa Main Bowl, filin wasan kwallon kafa da na motsa jiki. A da an san shi da filin wasa na garin Asaba, kuma an yi masa suna bayan babban dan wasan kwallon kafa, Stephen Keshi . [1] [2] Filin wasan ya karbi bakuncin Gasar Cin Kofin Afirka ta ta shekarar 2018 kuma yana da karfin mutane 22,000, [3] [4] duk an rufe su. An ƙaddamar da shi a cikin shekarar 2018.
Manazarta
gyara sashe- ↑ At last, Stephen Keshi rests in Asaba. The Sun (2018-07-15). Retrieved on 2018-07-15.
- ↑ History Beacons as Stephen Keshi Stadium Is Being Test-Run. ThisDay (2018-07-18). Retrieved on 2018-07-18.
- ↑ Stephen Keshi Stadium ready in April for Africa Senior Athletic Championship - Okowa Archived 2019-03-23 at the Wayback Machine. Daly Trust (2018-01-13). Retrieved on 2018-01-13.
- ↑ Asaba Stadium: New hope arises after 19 years[permanent dead link]. New Telegraph (2018-07-13). Retrieved on 2018-07-13.