Garba
Garba na iya nufin:
- Garba (rawa), wani nau'i ne na rawa da ya samo asali daga Gujarat, Indiya
Garba | |
---|---|
Wikimedia disambiguation page (en) |
Mutane
gyara sashe- Garba (sunan yanka), jerin mutane
- Ahmed Garba (an haife shi a shekara ta alif dari tara da tamanin 1980), ɗan wasan kwallon kafa ta Najeriya
- Bala Garba (an haife shi a shekara ta alif dari tara da saba'in da hudu 1974), kocin kwallon kafa kan Najeriya
- Binta Masi Garba (an haife ta a shekara ta 1967), 'yar siyasar Najeriya kuma 'yar kasuwa
- Hamsou Garba (an haife shi a shekara ta 1958), mawakin Nijar
- Harouna Garba (an haife shi a shekara ta 1986), dan wasan tsere ne ta Najeriya
- Ibrahim Garba, Nigerian university vice-chancellor
- Idris Garba (an haife shi a shekara ta 1947), gwamnan mulkin soja na jihar Kano, Najeriya
- Issoufou Boubacar Garba (an haife shi a shekara ta 1990) shi ne fan wasan kwallon kafa ta kasar Nijar
- Joseph Nanven Garba (1943–2002), Ministan Harkokin Wajen Najeriya, Shugaban Majalisar Dinkin Duniya
- Manu Garba (an haife shi a shekara ta 1965) shi ne manajan kwallon kafa ta Najeriya
- Mario Garba (an haife shi a shekara ta 1977), dan wasan Kwallon kafa ta Croatia
- Rufai Garba, Gwamnan jihar Anambra, Nigeria
- Sam Garba (1948–1978),Dan wasan Kwallon ƙafa ta Najeriya
- Seyni Garba, Nigerian Army General
- Yohannan Garba (fl. 691-693), anti-patrirch of the Church of the East
Wurare
gyara sashe- Garba, Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya
- Garba, Sichuan
- Garba, the Hungarian name for Gurba village, Șicula Commune, Arad County, Romania
- Garba Chowk, a square in Bhat, Daskroi, Gujarat
- Garba (duba), bishopric na Roman Katolika a Aljeriya ta zamani
Duba kuma
gyara sashe- Garbha (rashin fahimta)