Gani Fawehinmi

Marubucin Najeriya, mawallafi, mai bayar da agaji, mai sukar al'umma, lauyan kare hakkin bil'adama da farar hula, dan siyasa.

Cif Abdul-Ganiyu Oyesola Fawehinmi, Gani, GCON, SAN (an haife shi a 22 ga watan Afrilun 1938 – 5 Satumban 2009) ya kasance mawallafi, publisher, philanthropist, social critic, Ɗan rajin kare haƙƙin ɗan Adam, ɗan siyasa, Senior Advocate of Nigeria

Gani Fawehinmi
Rayuwa
Haihuwa Ondo, 22 ga Afirilu, 1938
ƙasa Najeriya
Ƙabila Yarbawa
Mutuwa 5 Satumba 2009
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi
Karatu
Makaranta University of London (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Lauya
Kyaututtuka

Lambun Gani Fawehinmi gyara sashe

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe