Galma dai tana daga cikin kayan aikin gona abu ce da ake huɗa da ita a gona ko kuma akanyi ƙwaɓin ƙasa da galma amma da galmar hannu ake kwaɓin ƙasa. Akwai galma ta shanu wadda shanu ke huɗa da ita akwai kuma ta hannu wadda mutum ne zaiyi huɗar hannu da ita. Har yanzu ƙauyuka suna amfani da galmar hannu musamman gwari wajen yin bunga da ake shuka doya. Ana yin wani karin magana waishi "Allura ta tono galma" [1][2]

Wikidata.svgGalma
device (en) Fassara
Ploughing a paddy field with oxen, Umaria district, Madhya Pradesh, India.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na plough (en) Fassara
galma wadda shanu suke huɗa da ita
wani mutum yana huɗa da galmar shanu a gonar shi
manomi na huɗa da galmar shanu

AsaliGyara

An daɗe ana amfani da galma wajen huɗar hannu a gona kuma a ɓangaren aikin gida ma an daɗe ana amfani da galma wajen ƙwaɓin ƙasa Musamman a ƙauyuka don gina gidaje da rumbuna na sanya hatsi.

 
Galmar shanu wadda ake huɗar shanu da ita

Wannan kuma itace galmar hannu wadda ita mutum ne zaiyi aikin gona ko kwaɓa ƙasa da ita.

 
Galmar hannu

Wannan shine takunkumi wanda ake sawa shanu idan ana huɗa da su a cikin gona wadda amfani ya fara girma don jin tsoro kada shanun su tsaya cin ganyen shukar.

 
takunkumi wanda ake sawa shanun huɗa

ManazartaGyara

  1. "sana'ar noma". rumbun Ilimi.
  2. Saddiq, Mustapha (31 May 2017). "Allura-ta-tono-galma: Kotu tayi ram da wani da ya ba ƴan sanda kwarmaton ƙarya". Legit Hausa. Retrieved 31 August 2021.