Gabrielle Aboudi Onguéné (an haife ta 25 February Shekarar 1989) yar' wasan ƙwallon ƙafa ce, wacce take buga wasa a CSKA Moscow a gasar Russian Championship da kuma ƙungiyar Cameroon national team.[1] Kafin nan Onguene ta buga wasa ma kulub din Rossiyanka.[2]

Gabrielle Onguéné
Rayuwa
Haihuwa Douala, 25 ga Faburairu, 1989 (35 shekaru)
ƙasa Kameru
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Kamaru2008-
Canon Yaoundé (en) Fassara2010-2011
  Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Kamaru2010-
WFC Rossiyanka (en) Fassara2015-2016
  CSKA Moscow (en) Fassara2017-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 57
Tsayi 153 cm
Gabrielle Onguéné
Gabrielle Onguéné

Farkon rayuwa

gyara sashe

An haife ta a garin Douala,[3] kuma ta fara buga wasan ƙwallon ƙafar ta ne tare da ya'ya maza run tana matashiya a unguwanninsu.[2] Daga nan tasamu dama zuwa wata ƙungiyar mata, Ngondi Nkam Yabassi.[4][5] Asanda take buga wani gasa a ƙungiyar, sai kulub din Canon Yaoundé suka lura da ita sai suka saye ta tafara masu wasa a 2005.[4]

Manazarta

gyara sashe
  1. Profile Archived 2019-07-05 at the Wayback Machine at soccerway
  2. 2.0 2.1 Hilton Ndukong, Kimeng (17 November 2016). "Cameroon: Gabrielle Aboudi Onguéné – From Men's To Women's Football". All Africa.
  3. "Aboudi Onguene, the epitome of dribbles". Fédération Camerounaise de Football (in Faransanci). 2019-06-08. Archived from the original on 2019-07-05. Retrieved 2019-07-05.
  4. 4.0 4.1 FIFA.com. "FIFA Women's World Cup France 2019™ - News - Onguene: There's no room for error - FIFA.com". www.fifa.com (in Turanci). Archived from the original on 2019-07-05. Retrieved 2019-07-05.
  5. Minkoo, Thierry (2018-06-12). "La saga Aboudi Onguéné continue de s'écrire". ICI Cameroun (in Faransanci). Archived from the original on 2019-07-05. Retrieved 2019-07-05.