Gabriele Gori (an haifeshi ranar 13 ga Fabrairu, 1999) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Italiya[1] wanda ke buga wasan gaba don ƙungiyar Serie C Group C Avellino.[2][3][4]

Gabriele Gori
Rayuwa
Haihuwa Florence (en) Fassara, 13 ga Faburairu, 1999 (25 shekaru)
ƙasa Italiya
Karatu
Harsuna Italiyanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  ACF Fiorentina (en) Fassara-
  Italy national under-20 football team (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe