Gabriel Lisette
Gabriel Francisco Lisette (an haife shi a ranar 2 ga watan Afrilun shekarar 1919 - ya rasu a ranar 3 ga watan Maris na shekarar 2001) ɗan siyasan Chadi ne wanda ya taka rawa wajen kwatar 'yancin Chadi.
Gabriel Lisette | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Portobelo (en) , 2 ga Afirilu, 1919 | ||
ƙasa | Faransa | ||
Harshen uwa | Faransanci | ||
Mutuwa | Port-de-Lanne (en) , 3 ga Maris, 2001 | ||
Karatu | |||
Makaranta | Makarantar mulkin mallaka, Paris | ||
Harsuna | Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Wurin aiki | Faris | ||
Mamba | Académie des sciences d'outre-mer (en) | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Chadian Progressive Party (en) |
Tarihin Rayuwa
gyara sasheKasantuwarsa ɗan zuriyar Afirka, an haife shi a Portobelo a Panama a ranar 2 ga watan Afrilu na shekarar 1919. Ya zama wakilin Faransa a matsayin mai gudanarwar mulkin mallaka, kuma a cikin wannan rawar da ya taka an aika shi zuwa Chadi a shekarar 1946. A watan Nuwamba na wannan shekarar aka zabi Lisette a matsayin mataimaki na Majalisar Kasar Faransa . A watan Fabrairun 1947 ya kafa jam'iyyar siyasa ta Afirka ta farko a kasar, Chadian Progressive Party (PPT), kungiyar masu tsattsauran ra'ayi da kishin kasa da ke kira ga cin gashin kai wadda ta kasance reshe na akidar Karl Marx daga bisani ya zamo babban sakataren kungiyar.[ana buƙatar hujja] Mata, kamar Kalthouma Nguembang, na da mahimmanci kwarai ga kafuwar jam'iyyar.
Siyasa
gyara sasheManazarta
gyara sashe
Shafin 1 a shafin yanar gizon Majalisar Dinkin Duniya
Shafi na 2 akan gidan yanar gizon Majalisar Dokokin Faransa
Political offices | ||
---|---|---|
Magabata {{{before}}} |
{{{title}}} | Magaji {{{after}}} |