Fuat Oktay
Fuat Oktay (an haife shi a 1964 a Çekerek, Yozgat) dan'siyasan ƙasar Turkey ne , wanda shine na farko kuma mataimakin shugaban ƙasar maici ayanzu, Yakama aiki tun daga 10 July 2018.
Fuat Oktay | |||||
---|---|---|---|---|---|
10 ga Yuli, 2018 - 3 ga Yuni, 2023
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Çekerek (en) , 1964 (59/60 shekaru) | ||||
ƙasa | Turkiyya | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Çukurova University (en) Wayne State University (en) | ||||
Harsuna | Turkanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Employers | Istanbul Beykent University (en) | ||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | independent politician (en) | ||||
tccb.gov.tr… |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.