Fuad shukr (Larabci: فؤاد شكر; 15 an haife shi a watan Afrilu 1961 - ya mutu 30 ga watan Yuli 2024; wani lokaci yakan rubuta Fouad Shukar kuma wanda ake yi masa lakabi da Al-Hajj Mohsen ko Mohsen Shukr)[1]ya kasance shugaban mayakan Lebanon wanda babban memba ne na Hezbollah, Shukr babban jigo ne na soja a kungiyar tun farkon shekarun 1980. Sama da shekaru arba'in ya kasance daya daga cikin manyan sojojin kungiyar kuma ya kasance mai baiwa shugabanta Hassan Nasrallah shawara kan harkokin soji.

Fuad Shukr
Rayuwa
Haihuwa Al-Nabi Shayth (mul) Fassara, 15 ga Afirilu, 1961
ƙasa Lebanon
Mutuwa Haret Hreik (en) Fassara, 30 ga Yuli, 2024
Yanayin mutuwa kisan kai (airstrike (en) Fassara)
Karatu
Makaranta Imam Hossein University (en) Fassara
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a militant (en) Fassara da ɗan siyasa
Mamba Hezbollah
Aikin soja
Ya faɗaci Israeli occupation of Southern Lebanon (en) Fassara
2006 Lebanon War (en) Fassara
Israel–Hamas war (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci
IMDb nm16397408

Manazarta

gyara sashe
  1. [1]