Fred Amata
Fred Amata ɗan wasan kwaikwayo ne na Najeriya, furodusa kuma darakta.[1] Wanda ya kammala karatun sa na wasan kwaikwayo a Jami'ar Jos, Fred ya yi fice a shekarar 1986 saboda rawar da ya taka a wani fim mai suna Legacy. A halin yanzu yana aiki a matsayin Shugaban Hukumar Daraktoci ta Najeriya, tun ranar 27 ga Fabrairu, 2016.[2][3]
Fred Amata | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Lagos,, 18 Mayu 1963 (61 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar, Jos |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, ɗan wasan kwaikwayo da mai tsara fim |
IMDb | nm1676074 |
fredamata.com.ng |
Bangaren Fina-finai
gyara sasheKyaututtuka da naɗi
gyara sasheShekara | Bikin bayar da kyaututtuka | Aikin da aka zaɓa/Mai karɓa | Kyauta | Sakamako |
---|---|---|---|---|
2006 | 2nd Africa Movie Academy Awards | Kansa | Tantancewa | |
Anini | Tantancewa | |||
2007 | 3rd Africa Movie Academy Awards | Kansa | Tantancewa | |
2010 | 6th Africa Movie Academy Awards | Yanci a Sarka | Tantancewa |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Ibagere, Eniwoke (15 February 2001). "Nigeria's performing royalty". BBC News. Lagos. Retrieved 30 March 2016.
- ↑ "Fred Amata Emerges DGN President". The Guardian News. 27 February 2016. Retrieved 30 March 2016.
- ↑ "Fred Amata emerges Directors Guild of Nigeria president". TV Continental. 27 February 2016. Retrieved 30 March 2016.