Frank Nneji (an haifi shi 30 ga watan Afrilu, 1960) shi ne wanda ya samo kuma shugaban executive na Associated Bus Company(ABC)Ttransport plc.kamfanin tafiye-tafiye na farko da ya zama kamfani na public Limited Company (PLC)kuma sananne a harkar koyar da tuki a kudancin Afrika.

Frank Nneji
Rayuwa
Haihuwa Aboh Mbaise, 30 ga Afirilu, 1960 (64 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Lagos Business School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Grand Alliance
hutun Frank Nneji
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

gyara sashe