Franck Engonga (an haife shi a ranar 26 ga watan Yuli 1993) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Gabon, wanda a halin yanzu yake buga wasa a kulob ɗin Tala'ea El Gaish da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Gabon. Ya shiga gasar Olympics ta lokacin zafi na shekarar 2012. [1]

Franck Engonga
Rayuwa
Haihuwa Gabon, 26 ga Yuli, 1993 (31 shekaru)
ƙasa Gabon
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Boca Juniors (en) Fassara-
CF Mounana (en) Fassara2010-2012
  Gabon men's national football team (en) Fassara2012-
Boca Juniors Reserves and Academy (en) Fassara2012-201300
  Gabon national under-20 association football team (en) Fassara2012-
CF Mounana (en) Fassara2013-2014
OC Khouribga (en) Fassara2014-100
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 25
Tsayi 168 cm

Boca Juniors

gyara sashe

Engonga ya sanya hannu tare da giants na Argentine Boca Juniors a watan Oktoba 2012. [2]

Club Africain

gyara sashe

A watan Agusta 2013, an sanar da cewa Engonga ya sanya hannu kan kwangilar shekaru uku tare da kungiyar kwallon kafa ta Tunisia Club Africain, amma ya koma tawagarsa CF Mounana.

Manazarta

gyara sashe
  1. "Men's Football" . London2012.com. Archived from the original on December 5, 2012. Retrieved July 30, 2012.
  2. Gabon’s Franck Engonga joins Boca Juniors Oct 26, 2012. Goal.com.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe