Francis Chandida (an haife shi a ranar 28 ga watan Mayu 1979) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Zimbabwe.

Francis Chandida
Rayuwa
Haihuwa Bulawayo, 28 Mayu 1979 (44 shekaru)
ƙasa Zimbabwe
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Beerschot A.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 181 cm

Ya buga wa tawagar kasar Zimbabwe wasa. Ya zura kwallon da ta yi nasara a gasar cin kofin COSAFA a shekara ta 2005, kuma yana cikin tawagar 'yan wasan kasar Zimbabwe a gasar cin kofin kasashen Afrika na shekarar 2006.[1] Ya kasance mai tasiri a cikin tawagar kasar Zimbabwe a tsakiyar shekarun 2000

Chandida ya buga ma Shababie Mine daga shekara ta 2000 zuwa 2002 kuma ya lashe gasar cin kofin Bp league kuma ya buga wasan karshe na kofin hadin gwiwa na zifa tare da masu hakar asbestos. A shekara ta 2002 ya koma Dynamos akan dalar Amurka miliyan 4.5, ya buga wasanni 2 kafin ya koma wata kungiyar Harare Buymore.[2] Duk da buga dukkan wasannin neman tikitin shiga gasar Tunisia Afcon 2004, Chandida bai samu damar yin wasan karshe na gasar ba. A shekara ta 2006 ya kasance cikin 'yan wasan karshe na gasar ta afcon.

Kungiyoyi gyara sashe

  • 2001-2002: </img> Shabanie Mine FC
  • 2003-2004: </img> Dynamos FC
  • 2005-2006: </img> Buymore FC

Manazarta gyara sashe

Francis Chandida at National-Football-Teams.com

  1. Francis Chandida – FIFA competition record (archived)
  2. Francis Chandida at National-Football-Teams.com