Folabi Olumide (1936 - 8 Janairu 2021[1][2]) wani malami ne a Najeriya kuma likitan tiyata wanda aka fi sani a Shugaban Jami'ar Jihar Lagos na farko, mukamin da ya rike daga 1983-1988.[3][4]

Folabi Olumide
Rayuwa
Haihuwa 1936
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Mutuwa 8 ga Janairu, 2021
Karatu
Makaranta Jami'ar Ibadan
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a likitan fiɗa da Malami

Olumide ya mutu dalilin annobar COVID-19 a cikin 2021.[5]

  • Randle, Bashorun (1 May 2016). "Olumide… The odd man out". The Guardian. Retrieved 20 July 2016.

Manazarta

gyara sashe
  1. Abiola, Oladipo (8 January 2021). "LASU Pioneer Vice-Chancellor, Prof Folabi Olumide Dies At 81". Naija News. Retrieved 31 March 2023.
  2. "LASU first VC, Prof. Folabi is dead". Daily Trust (in Turanci). 2021-01-08. Retrieved 2022-06-11.
  3. Olugbamila, Adegunle (7 August 2014). "How to achieve LASU founders' dreams". The Nation. Retrieved 3 January 2016.
  4. Newswatch. Newswatch Communications Limited. 1989.
  5. "Nigerian Professors Who Died From Covid-19 Complications". Abuja: allAfrica. Leadership. 15 January 2021. Retrieved 31 March 2023.