Florence Okoe (an haife ta a ranar 12 ga watan Nuwamba shekara ta 1984) ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Ghana wacce ke taka leda a matsayin 'mai wasan tsakiya . Ita memba ce a Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Ghana . Ta kasance ɗaya daga cikin tawagar a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA a shekarar 2003 da kuma gasar cin kofin duniya ta mata na FIFA a shekara ta 2007. A matakin kulob ɗin tana taka leda a Ghatel Ladies a Ghana . [1]

Florence Okoe
Rayuwa
Haihuwa 12 Nuwamba, 1984 (40 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ghana women's national football team (en) Fassara2002-
  Tennis Borussia Berlin (en) Fassara2009-2010210
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 1.47 m

Manazarta

gyara sashe
  1. "List of Players" (PDF). FIFA Women's World Cup China 2007. FIFA. 2007. Archived from the original (PDF) on October 14, 2012. Retrieved 2007-09-28.