Filippe Savadogo masharhancin fina-finan Burkina Faso ne kuma ɗan siyasa. Tsakanin shekarun 2007 zuwa 2011, ya kasance ministan al'adu, yawon buɗe ido da sadarwa na Burkina Faso.[1][2] Ya kuma taɓa zama jakadan ƙasarsa a ƙasashen Turai da dama ciki har da Faransa. A halin yanzu shi ne mai sa ido na dindindin ga Majalisar Dinkin Duniya. Tun daga shekarar 2014, ya kasance memba na hukumar juri a lambar yabo ta Fina-finan Afirka.[3][4]

Filippe Savadogo
Rayuwa
Haihuwa Yako (en) Fassara, 26 Mayu 1954 (70 shekaru)
ƙasa Burkina Faso
Karatu
Makaranta Jami'ar Ouagadougou
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a Mai wanzar da zaman lafiya da ɗan siyasa
Filippe Savadogo (2014)

Manazarta

gyara sashe
  1. "Charles Burnett, Filippe Savadogo join AMAA Jury". theeagleonline.com.ng. Retrieved 4 June 2016.
  2. "New Permanent Observer of La Francophonie Presents Letter of Appointment". United Nations. Retrieved 4 June 2016.
  3. "Charles Burnett, Filippe Savadogo join AMAA Jury". theeagleonline.com.ng. Retrieved 4 June 2016.
  4. "New Permanent Observer of La Francophonie Presents Letter of Appointment". United Nations. Retrieved 4 June 2016.