Filin wasan Kwallon Kafa na Muhammadu Dikko

Filin wasan Kwallon Kafa na Muhammadu Dikko ya kunshi filayen wasanni da kuma kungiyoyin kwallon kafa da sauran wasanni dake cikin Birnin Katsina, a jihar Katsina, Najeriya.

Filin wasan Kwallon Kafa na Muhammadu Dikko
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Katsina
BirniJahar Katsina
Coordinates 12°59′N 7°38′E / 12.98°N 7.64°E / 12.98; 7.64
Map
History and use
Opening2013
Ƙaddamarwa2013
Maximum capacity (en) Fassara 35,000
Filin wasanni na Muhammadu DIKKO Katsina

Fillin wasan mallakar gwamnatin Katsina ne kuma ita ke da alhakin kula da filin. An fara ginin filin tun tsakanin shekara ta 1990, a lolacin mulkin soja wanda John Madaki ne gwamna na lokacin, amma daga baya an tsaya da aikin gina filin. Gwamna Ibrahim Shema ya cigaba da gina filin har izuwa kammala gininta, kuma an yi bikin bude filin a cikin shekara ta 2013 inda aka sanya mata suna Karkanda Stadium. A shekara ta 2016, an canza wa filin suna zuwa Sarkin Katsina na Karni na 20 watau Sarki Muhammadu Dikko. Kungiyar wasan kwallo kafa na El-Kanemi Warriors F.C na Jihar Maiduguri suna buga wasanninsu na gida a cikin filin a tsakanin shekara ta 2015 zuwa 2016 a lokacin rikicin boko haram na tsanani.[1] A yanzu filin na matsayi filin gida ga kungiyar wasan kwallon kafa na gwamnatin Katsina wato Katsina United. . Har wayau akwai wuraren motsa jini dan karsashin jiki.jikiThere is also a gymnasium and fitness club located within the stadium.

Filin wasan Muhammadu Dikko na nan a kan babban titin WTC Kwado a Birnin Katsina da ke Jihar Katsina, Najeriya. Filin na nan akan lambobin wuri 12°58′37″N 7°38′17″E / 12.97694°N 7.63806°E / 12.97694; 7.63806.

Manazarta 

gyara sashe