Filin jirgin sama na Bamako ko kuma a da ana kiransa da suna Bamako - Senou International Airport wanda yanzu aka fi sani da suna Modibo Keita International Airport Wanda ke a kasar Mali kuma wanda shi kadai ne filin jirgin dake sufuri tsakanin kasashe a Mali. Filing jirgin yana samun kulane daga Filin jirgin saman kasar Mali. Hada-Hadanta jirage kuma na samun kulane daga hukumar dake kulawa da harkokin sufuri ta kasar wato Malian Ministry of Equipment and Transport. [1] [2] [3]

Filin jirgin saman Bamako
Aéroport International Mobibo Keïta de Bamako Sénou
IATA: BKO • ICAO: GABS More pictures
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaMali
Region of Mali (en) FassaraBamako Capital District (en) Fassara
Cercle of Mali (en) FassaraBamako (en) Fassara
Coordinates 12°32′16″N 7°56′35″W / 12.5378°N 7.9431°W / 12.5378; -7.9431
Map
Altitude (en) Fassara 1,247 ft, above sea level
History and use
Ƙaddamarwa1974
Manager (en) Fassara Aéroports du Mali
Suna saboda Modibo Keïta
Bamako
Filin jirgin sama
Tracks
Runway (en) Fassara Material Tsawo Faɗi
06/24rock asphalt (en) Fassara3180 m45 m
City served Bamako
Offical website
Filin jirgin saman na Bamako
Filin jirgin saman Bamako da daddare

Filing Jirgin Bamako ya fara safaran matafiya ne a shekara ta 1974. An inganta filin jirgin a tsakanin shekara ta 2007 da 2012 a proja ta dalar Amurka miliyan 181 Wanda ''Millennium Challenge Corporation'' dake Amurka ta dauki nauyin gyaran.

Filin jirgin yana kusa da ayarin sojojin sama na Mali watau Air Base 101.

Manazarta

gyara sashe