Filin jirgin saman Abidjan
Filin jirgin saman Félix-Houphouët-Boigny ko Filin jirgin saman Abidjan ko Filin jirgin saman Port-Bouët, shi ne babban filin jirgin sama dake birnin Abidjan, babban birnin ƙasar Côte d'Ivoire.
Filin jirgin saman Abidjan | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Wuri | |||||||||||||||||||
Ƴantacciyar ƙasa | Ivory Coast | ||||||||||||||||||
District of Ivory Coast (en) | Abidjan Autonomous District (en) | ||||||||||||||||||
Department of Ivory Coast (en) | Abidjan Department (en) | ||||||||||||||||||
Birni | Abidjan | ||||||||||||||||||
Mazaunin mutane | Port-Bouët (en) | ||||||||||||||||||
Coordinates | 5°15′41″N 3°55′33″W / 5.2614°N 3.9258°W | ||||||||||||||||||
Altitude (en) | 21 ft, above sea level | ||||||||||||||||||
Filin jirgin sama | |||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
City served | Abidjan | ||||||||||||||||||
Offical website | |||||||||||||||||||
|
Filin jirgin dai an gina shine lokacin gwamnatin marigayi tsohon shugaban ƙasa Félix Houphouët-Boigny.