Filin Wasa Na Aper Aku
Filin wasa
Filin wasa na Aper Aku filin wasa ne mai matukar amfani da yawa a Makurdi, Jihar Benue, Najeriya. Gwamnan jamhuriya ta biyu Aper Aku[1] ne ya fara gina filin wasan. Kamfanin Monimichelle Sports Facility Construction Ltd ne ya gina 100% Natural Geo Technology Pitch.[2]
Filin Wasa Na Aper Aku | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | Jahar Benue |
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Makurdi (en) |
Birni | Makurdi |
Coordinates | 7°44′30″N 8°31′05″E / 7.7417°N 8.5181°E |
History and use | |
Occupant (en) | Lobi Stars F.C. (en) |
Maximum capacity (en) | 15,000 |
|
A halin yanzu ana amfani dashi galibi don wasannin ƙwallon ƙafa kuma shine filin wasan Lobi Stars . Filin wasa na Aper Aku yana daukar mutane dubu Sha biyar 15,000. Kwanan nan aka gyara shi don daukar bakuncin gasar cin kofin FA ta Najeriya na [1][permanent dead link] .
Manazarta
gyara sashe7°43′53″N 8°31′14″E / 7.73139°N 8.52056°EPage Module:Coordinates/styles.css has no content.7°43′53″N 8°31′14″E / 7.73139°N 8.52056°E