Fawziya Abdoulkarim (an haife ta a 1989-03-01) 'yar wasan kwallon raga ce ta Kamaru.[1] Ta kasance memba a kungiyar kwallon raga ta mata ta Kamaru kuma ta buga wa Bafia Evolution wasa a shekarar 2014. Ta kasance cikin tawagar 'yan wasan Kamaru a gasar kwallon raga ta mata ta FIVB ta shekarar 2014 a Italiya da kuma gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016 a Rio de Janeiro. [1]

Fawziya Abdoulkarim
Rayuwa
Haihuwa Garwa, 1 ga Maris, 1989 (35 shekaru)
ƙasa Kameru
Sana'a
Sana'a volleyball player (en) Fassara
Nauyi 67 kg
Tsayi 180 cm

Kungiyoyi gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 "Team Roster – Cameroon". italy2014.fivb.org. Retrieved 1 October 2014.