Fatou N'Diaye (an haife ta Yuni 23, 1962 a Dakar, Senegal) ƴar wasan ƙwallon kwando ce ƴar kasashen Faransa-Senegal. N'Diaye ta samu zabuka 75 a cikin tawagar ƙwallon kwando ta mata ta Faransa daga 1986 zuwa 1990.[1]

Fatou N'Diaye
Rayuwa
Haihuwa Saint-Louis (en) Fassara, 1980 (44/45 shekaru)
ƙasa Faransa
Senegal
Harshen uwa Faransanci
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a jarumi da model (en) Fassara
Tsayi 178 cm
IMDb nm0618456
  1. McCluskey, Audrey Thomas (2007). Frame by Frame III: A Filmography of the African Diasporan Image, 1994-2004. Indiana University Press. p. 515. ISBN 9780253348296.