Fatima Albuquerque 'yar jarida ce kuma mai shirya fina-finai daga Mozambique.[1] Ta kasance ɗaya daga cikin matan Mozambique na farko da suka shirya fina-finai a shekarar 1980. Shirye-shiryen na ta na nuna fa'idar shirya fina-finai a ƙasar Mozambique.[2]

Fatima Albuquerque
Rayuwa
Haihuwa Mozambik
Sana'a
Sana'a ɗan jarida, darakta da mai fim din shirin gaskiya

Bayan yin aiki a kan labarai na Kuxa Kanema, Albuquerque ta yi shirinta na farko, game da yara kan titi (Street Children) a Mozambique.[1]

Fina-finai

gyara sashe
  • Lo ABC da nova vida [ABC of the new life], 1985
  • As nossas flores [Our flowers], 1986
  • Le Son c'est la vie [The sound is life], 1987
  • Entre a dor e esperanca [Between pain and hope], 1987
  • No meu pais existe uma guerra [In my country there is a war], 1989

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 Isabel Noronha; Max Annas; Henriette Gunkel (2015). "Cinema of Resistance". In Mistry, Jyoti; Schuhmann, Antje (eds.). Gaze Regimes: Film and feminisms in Africa. Wits University Press. pp. 148–160. ISBN 978-1-86814-857-8.
  2. Schmidt, Nancy (1997). "Sub-Saharan African Women Filmmakers: Agendas for Research". In Kenneth W. Harrow (ed.). With Open Eyes: Women and African Cinema. Rodopi. p. 171. ISBN 90-420-0143-7.