Fate wani abinci da ake yinsa da tsakin masara ko shinkafa da sauran su, akan sanya ganye da kabewa dan ƙara masa armashi. Fate yawanci yafi shahara ga mutanen Zazzau wato Zariya.[1]

Ire-iren fateGyara

  • Faten wake
  • Faten Doya
  • Faten dankali da sauran su

ManazartaGyara

  1. "Nau'in ate". Retrieved 19 February 2021.