Faruruwa

mazaɓa a jihar Kano, Najeriya

Faruruwa garine kuma mazaba a karamar hukumar Shanono dake Jihar Kano. tanada unguwanni irinsu Unguwar Gabas,Unguwar Yamma,Sabon birni, Mai awaki,Yan kwada da sauransu. Sunan ya samo asali ne daga kalmar Hausa ta Farin ruwa.

Faruruwa
gunduma ce a Najeriya
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Map
 12°11′38″N 7°53′47″E / 12.19384°N 7.89644°E / 12.19384; 7.89644
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajihar Kano
Ƙananan hukumumin a NijeriyaShanono