Faro, Goddess of the Waters (fim)
Faro, Goddess of the Waters fim ne na shekarar 2007.
Faro, Goddess of the Waters (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2007 |
Asalin harshe | Harshen Bambara |
Ƙasar asali | Mali, Faransa, Kanada, Burkina Faso da Jamus |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 96 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Salif Traoré (en) |
Marubin wasannin kwaykwayo |
Salif Traoré (en) Olivier Lorelle (en) |
'yan wasa | |
Samar | |
Mai tsarawa |
Philippe Quinsac (en) Salif Traoré (en) Daniel Morin (en) Olivier Lorelle (en) |
Kintato | |
Narrative location (en) | Mali |
External links | |
Specialized websites
|
Takaitaccen bayani
gyara sasheZanga, yaron da aka haifa ba tare da aure ba, an kore shi daga ƙauyensu. Bayan shekaru da yawa, ya dawo don sanin wanene ubansa. A daidai lokacin da ya zo, wani abu ya faru wanda mutanen ƙauyen ke fassarawa da cewa ruhin kogin Faro ya fusata da zuwansa.
Kyauta
gyara sashe- Namur 2007