Falaye Sacko
Dan wasan kwallon Mali ne
Falaye Sacko (an haife shi 1 ga Mayu 1995) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Mali wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na dama ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Ligue 1 Montpellier da kuma kungiyar kwallon kafar kasar Mali.
Falaye Sacko | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Bamako, 1 Mayu 1995 (29 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Mali | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 64 kg |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.