Faiz Mattoir, (an haife shi a shekara ta 2000) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ga ƙungiyar Almere City ta Dutch Eerste Divisie. An haife shi a Mayotte, yana taka leda a tawagar kasar Comoros.

Faiz Mattoir
Rayuwa
Haihuwa Mamoudzou (en) Fassara, 12 ga Yuli, 2000 (24 shekaru)
ƙasa Komoros
Faransa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  A.C. Ajaccio (en) Fassara2019-90
  Comoros men's national football team (en) Fassara2020-21
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Aikin kulob

gyara sashe

Mattoir ya fara buga wasansa na farko tare da kulob ɗin Ajaccio a wasan da suka tashi 1-1 a gasar Ligue 2 da Clermont a ranar 22 ga watan Nuwamba 2019.[1] Ya sanya hannu kan kwantiraginsa na ƙwararru na farko tare da ƙungiyar a ranar 10 ga watan Yuni 2020.[2]

A ranar 27 ga watan Yuni 2022, kulob din Eerste Divisie na Holland Almere City ya ba da sanarwar sanya hannu kan Matoir kan kwantiragin shekaru biyu, tare da zabin karin shekara.[3]

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

An haife shi a sashin Mayotte na Faransa na ketare, Mattoir dan asalin Comorian ne.[4] Ya yi haɗu da tawagar kasar Comoros a wasan neman tikitin shiga gasar cin kofin Afrika da suka tashi 1-1 da Kenya a ranar 11 ga watan Nuwamba 2020.[5]

Kwallayen kasa da kasa

gyara sashe
Jerin kwallayen da Faiz Matoir ya zura a raga
A'a. Kwanan wata Wuri Abokin hamayya Ci Sakamako Gasa
1 15 Nuwamba 2020 Stade Omnisports de Malouzini, Moroni, Comoros </img> Kenya 2–1 2–1 2021 neman cancantar shiga gasar cin kofin Afrika

Manazarta

gyara sashe
  1. "Ajaccio vs. Clermont - 22 November 2019 - Soccerway" . Soccerway .
  2. "Ajaccio : Deux jeunes passent pro (off)" (in French). foot-national.com. 10 June 2020.
  3. "Almere City FC versterkt zich met international uit Comoren" . Almere City FC (in Dutch). 27 June 2022. Archived from the original on 27 June 2022. Retrieved 4 July 2022.
  4. Houssamdine, Boina (10 June 2020). "Premiers contrats pros pour Warmed Omari et Faïz Mattoir" .
  5. "Kenia vs Comoras - Qualifications CAN - 11 November 2020" . fr.besoccer.com .