Faith Igbinehi ƴar wasan motsa jiki ce ta Najeriya.[1] Ta wakilci Najeriya a wasannin Paralympics na bazara na 2000 da aka gudanar a Sydney, Ostiraliya kuma ta lashe lambar tagulla a gasar mata ta +82.5 kg.[1]

Faith Igbinehin
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a powerlifter (en) Fassara
Kyaututtuka

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 "Faith Igbinehin". paralympic.org. International Paralympic Committee. Retrieved 24 January 2020.