Férid Boughedir
Férid Boughedir (an haife shi a shekara ta 1944) darektan fina-finan Tunisiya ne kuma marubucin fim.
Férid Boughedir | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Hammam-Lif (en) , 1944 (79/80 shekaru) |
ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Taoufik Boughedir |
Karatu | |
Makaranta |
Paris Nanterre University (en) 1986) doctorate in France (en) Carnot Lyceum of Tunis (en) |
Thesis director | Jean Rouch (mul) |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, marubin wasannin kwaykwayo, ɗan jarida da ɗan wasan kwaikwayo |
Employers | Tunis University (en) |
Kyaututtuka | |
IMDb | nm0099276 |
Sana'a
gyara sasheBoughedir ya shirya fina-finai biyar tun 1983. An nuna fim ɗinsa na Caméra d'Afrique a 1983 Cannes Film Festival. A shekarar 1996, an shigar da fim ɗinsa Un été à La Goulette a cikin 46th Berlin International Film Festival. A shekara mai zuwa, ya kasance memba na juri a bikin 47th Berlin International Film Festival.[1]
Filmography
gyara sashe- Caméra d'Afrique (1983)
- Caméra arabe (1987)
- Halfaouine Child of the Terraces (1990)
- Un été à La Goulette (1996)
- Villa Jasmin (2008)
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Berlinale: 1997 Juries". berlinale.de. Retrieved 7 January 2012.
Hanyoyin Hadi na waje
gyara sashe- Férid Boughedir on IMDb
- (in French) Les gens du cinéma
- (in French) Interview with the director by Giuseppe Sedia at Clapnoir.org - 27 May 2008.
- Media related to Férid Boughedir at Wikimedia Commons